Ibrahim Auwal | May 30, 2017 | 0 Comments
Yadda zaka Bude Email Address Cikin Mintina
Qalilan Da Wayar Ka Ko Computer: So
dayawa mutane suna tambaya ya zasu bude
email ta waya,kuma akwai masu son su shiga
tsarin mu na v.i.p amma basu da email,to yau
ka tsaya ka natsu ka bude email dinka cikin
sauki. wasu tambaya suke shin hakan na
yiwuwa kuwa? Amsar itace YES... Mene Ne
Email? Email wata fasaha ce ta masu irinta,
wacce aka bullo da ita dan asan ka da ita
kuma ta zame maka makullin shiga gurare da
dama a internet, wanda wasu mutane sukan
samu matsala musamman idan sunje cika
form se a tambaye su email kaga sun fasa, da
email zaka iya tura saqo kuma kaima a turo
maka saqo, zaka iya tura hoto har da video
duka. kadan kenan daga bayanin email... Ya
ake bude email? kafin na amsa wannan
tambayar zan lissafo wasu daga cikin
sannanun email domains... 1. GMAIL
www.gmail.com 2. Yahoo!
www.yahoomail.com 3. AOL www.aol.com 4.
Hotmail www.hotmail.com 5. msn
www.msn.com Wacce ni nafi recommending
domin features dinta da sauqi gurin budeta
itace google mail wato GMAIL… gmail tana da
dadin sha’ani kuma suna baka kyauta 15 Gig
a idan ka budeta sabuwa, zaka iya tura saqon
sms kyauta ta gmail, kuma duk wanda yayi
maka reply zaka samu 5 additonal cikin gmail
sms dinka, zaka iya samun text msg a yayin
da sabon email ya shigo, zaka iya storing
contacts dinka ko kayi importing daga wayar
ka, idan kana da bb ka hadata da mail to
kwantar da hankalin ka domin nambobin
wayan ka na hawa kan gmail suna zama
incase ka yarda wayan ko an sace. Infact
gmail qarshe ne, kuma ku sani gmail duk
wata features ne dake tattare da google,
wanda goggle ko ba’a fada ba kasan babba
ce a yanar gizo, in Allah ya yarda zanyi
bayani akan google… Matakan da zaka bi
gurin bude gmail account, 1. Ka tanadi waya
ko computer wacce zaka iya hawa internet da
ita Idan kana da waya koda nokia C1 ce in
har zakayi browsing da ita to zata bude maka
email… Da farko>>> ka bude www.gmail.com
idan ta bude se kaje create account (with
computa or phone). Idan Ta Bude>>> da
computa zata nuna maka gurin saka suna,
sunan baba, username dinda kake so,
shekara, number waya, email din da kake
amfani da ita a wannan lokacin (idan baka da
email tun dama to ba lallai ne ka saka komai
a gurin ba), gurin saka password (password
din gmail daga takwas ne zuwa sama, zaka
iya saka number dinka yafi sauqin tunawa)
sannan zai fito maka da wasu rubutun aljanai
wai ka rubuta ka tabbatar masu kai ba robot
bane, ka duba da kyau ka rubuta yadda suka
rubuta tare da space idan sun saka… kana
haka se kayi markin din accept, kada ka
manta dole zaka fada masu ko kai male ne
ko female domin susan ko waye kai… idan ka
gama wannan duka se kayi next step, zai fito
maka da number dinka, sannan yace voice call
ko text (abun da suke nufi shine sunaso su
kiraka ko su tara maka saqo da wasu
nambobi domin verifying account din) se ka
saka number din da za’a iya kiranka da ita ko
a tura maka saqo, (in case kace su kira, dan
Allah kada su kira kace hello, domin computer
ne zata maka Magana, idan kuwa ina kusa
google suka kira kace hello ni dariya zanyi
maka).. kana saka number din da suka fada
maka ko kuma suka turo maka se kasa
continue, shikenan ka gama bude gmail, zasu
nuna maka congratulation, can qasa zasu ce
your email address is
Ibrokhan2016@gmail.com. Shikenan Da Fatan
An Gamsu. If You Have Question u are free to
ask?
Copied
Ibrahim Auwal | May 29, 2017 | 0 Comments
<html>
<head>
<title>
variables-gwaji
</title>
</head>
<body>
<script language="PHP">print("abun da
ake kira
da variable shine kamar kache waje ajiya,misali
idan ka rubuta code a notepad kai save dinsa a
ibrahim.php to ibrahim.php shine ya zama
variable naka dakai ajiyar code naka aciki.");
</script>
</body>
</html>
Ibrahim Auwal | May 29, 2017 | 0 Comments
Part 1 Variables
variables Yana Nufin Wuri ajiya,zakasa abubuwa
a wurin ajiyarka(varibles) haka ne zai baka damar
anfani acikin programms dinka,abubuwa dazaka
iya ajiyewa a variables sun hada da text da kuma
number.misali kanaso ka ajiye a wurin ajiya,kuma
kana da mutum biyu da zasu taimakama,daya
mace daya kuma namiji,wadannan sune zasu
zama wurin ajiyarka,zasu riqe maka
kayanka,anan namiji da mace sun zama
variables,dafarko zaka irga coat nawa gareka
saika bawa namiji sannan ka irga takalma nawa
gareka saika bawa mace ,dan gudun mantuwa
zaka ba variable dinka suna kamar haka:
mr_coats
mrs_shoes
amma kaine zaka zaba sunan daka ga
dama,inkaga dama zaka iya sa musu suna kamar
iaka:
man_coats
woman_shoes ko
HimCoats
HerShoes amma saboda mantuwa ya kamata
kasa musu sunan abun da suke ajiyema,sannan
kuma bazaka iya farawa da (_),ko kuma lamba
ba,amma zaka iya farawa da sauran characters.
muhadu a part 2.da naku cyber ibrahim

Gabatarwa Akan HTML kashi name 1

Ibrahim Auwal | May 29, 2017 | 1Comments
assalam
yau zamu fara taba html ..
minene html???
html a turance ana cemasa hypertex markup
lenguege.....ma'ana yare ne na computer wanda
dashi zaka amfani ka fara gina abinda kakeso ka
gina..misali kamar "bulo" idan za a fara gina gida
shi ake fara a zawa sai ya kai linter an kamala
komai sai a fara maganar filista da penti....
tau haka html zaka fara iya sakashi kamin ka yi
maganar kwawata design naka da kala...da fatar
kun fara ganewa...??
kamar yanda kukasan in za ay gini dole sai an
samu ( cement,ruwa,yashi da bulo) haka shima
html yana da nasa abukan aiki sane
<head><body><h><p>....
amma kamin nan bari na nuna maku ya.da zaku
jerosu...
<doctype html>
<html>
<body>
<h> rubutun sama</h>
<p> abinda kakeson fadi</p>
</body>
</html>
akwai wayanda bansaka maku ba gudun rikicewa
kamar su HEAD da TITTLE amma sannu sanu duk
zan nuna maku....
yanxu kamin muyi bayanin kowane da nasaka
maku ku rubutasu a editor naku ku fara runing ku
gayamin result......

YAN AKE ANFANI DA SIM SAMA DA BIYU A WAYA MAI SIM DAYA

Ibrahim Auwal | May 28, 2017 | 0 Comments
YADDA AKE USING
Da SIM FIYE DA BIYU A WAYA MAI SIM DAYA
.
1.Idan misali kana da SIM din Etisalat, Airtel da
kuma MTN, kuma gashi wayarka SIM daya
take amfani dashi, kuma kai kana bukatar ka
amsa kira daga layikan gaba daya.
Ga yadda
zakai duk ka dinga amsa kiran layukan, a wayar
taka ta hanyar amfani dalayi 1.
– Saka layin da
zaka ajiye a Kasa, se kadanna
**62*lambar layin da zaka bari awayar#.
Misali; kana da M.T.N da
Airtel kuma MTN din kakeso ka bari a wayar to
kawai se ka fara sa Aitel din
ka danna**62*Lambar MTN din# call. kana
gamawa se ka cire Airtel din ka sa Kasa MTN
shike nan ka gama duk wanda ya kira Airtel dinnaka kiran zai shigo wannan wayar da layin MTN
dinka yake ciki. Idan kuma kana son ka koma
karbar kiranka a daya layin kawai sai ka sashi a
wayar ka danna #21# se ka danna madannin
kira/call key shhi ke nan
Ibrahim Auwal | May 28, 2017 | 0 Comments
Home » mobile phone tips » You are reading »
Airtel 20x : Yadda Zaka Sami N2000 Akan Naira Dari Kacal
Kamfanin Airtel ya kasance kusan nagaba a bangaren bada bonus na abinda ya shafi na kudi ko na data, wanda hakan yasa mutane ke kara rububin zuwa wannan kamfanin.
Kamar dai yadda suka saba, kamfanin Airtel sun fito da wani sabon tsarin bonus mai taken 20x bonus wanda ke baka damar linka kudin katin wayarka har sau ashirin (20 times). Misali, da wannan tsari zaka iya linka naira 100 ta koma 2000 wanda N500 daga ciki zata kasance ta kira to all networks, N1500 kuma a matsayin data ta browsing.
Ta yaya zan iya cin moriyar wannan garabasar?
Abun ba wahala gareshi ba, kawai kayi amfani da daya daga cikin jerin lambobin nan dake kasa:
1. Sanya katin N100 sai ka danna *241*100#
2. Katin N200 sai ka danna *241*200#
3. Na N300 sai kasa *241*300#
4. Na N500 sai kasa *241*500#.
Har ya zuwa na N1,000 wanda shima zaka danna *241*1000#
arewamobile.com
-Bonus din in an baka yakan dauki kwana 30 kafin yayi expire
-Sannan kuma zaka iya sake shiga tsarin bonus din a duk lokacin da ka ga dama.

Menene PHP TAGS

Ibrahim Auwal | May 28, 2017 | 0 Comments
domin rubuta code na php dole ne mutum ya fahimci menene tag na php.
kamar yanda muka sani a html akwai abun da muke kira da tag.
a html muna da tag kala uku
1.opening tag:shine wanda yake kamar haka
<i> misali kenan,idan zaka cewa naurarka ta ma rubutu salon italics zakai anfani da <i>,don rufewa kuma zakai anfani da </i> kaga ka qara / a na biyu haka yana nuna cewa ka gama rubutun italic.
3.shine self closing wanda baya buqatar closing tag kamar <br> ba a buqatar kasa </br> a karshe.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
tags da muke dasu na php guda uku ne kuma duka anfaninsu daya,
anfaninsu shine zaka gayawa browser cewa zaka fara rubuta php.so da yawa akan hada php acikin html ne.
php tag guda uku ne kamar yanda na fada
1.<script language="PHP">code anan</script>
2.<? code anan ?>
3.<% code anan %>
amma wani lokacin ana anfani da <? php code anan?> kaga an kara kalmar php a tag na 2 kenan.
.
.
.
.
dafatan zaku rinqa gayyato man abokanku zuwa wannan shafi mai albarka.
.
.
.
.
naku ibrahim auwal ishaq

 
Support : Creating Website | Johny Template | Mas Template
Copyright © 2011. Arewa Now - All Rights Reserved
Template Modify by Creating Website
Proudly powered by Blogger