Home » » Gabatarwa Akan HTML kashi name 1

Gabatarwa Akan HTML kashi name 1

Ibrahim Auwal | May 29, 2017 | 1Comments
assalam
yau zamu fara taba html ..
minene html???
html a turance ana cemasa hypertex markup
lenguege.....ma'ana yare ne na computer wanda
dashi zaka amfani ka fara gina abinda kakeso ka
gina..misali kamar "bulo" idan za a fara gina gida
shi ake fara a zawa sai ya kai linter an kamala
komai sai a fara maganar filista da penti....
tau haka html zaka fara iya sakashi kamin ka yi
maganar kwawata design naka da kala...da fatar
kun fara ganewa...??
kamar yanda kukasan in za ay gini dole sai an
samu ( cement,ruwa,yashi da bulo) haka shima
html yana da nasa abukan aiki sane
<head><body><h><p>....
amma kamin nan bari na nuna maku ya.da zaku
jerosu...
<doctype html>
<html>
<body>
<h> rubutun sama</h>
<p> abinda kakeson fadi</p>
</body>
</html>
akwai wayanda bansaka maku ba gudun rikicewa
kamar su HEAD da TITTLE amma sannu sanu duk
zan nuna maku....
yanxu kamin muyi bayanin kowane da nasaka
maku ku rubutasu a editor naku ku fara runing ku
gayamin result......
Share this article :

1 Comments:

Zakariya Muhammad said...

Godiya muke Allah ya biya muna kuma jiran ci gaba

Post a Comment

 
Support : Creating Website | Johny Template | Mas Template
Copyright © 2011. Arewa Now - All Rights Reserved
Template Modify by Creating Website
Proudly powered by Blogger