Home » » Menene PHP TAGS

Menene PHP TAGS

Ibrahim Auwal | May 28, 2017 | 0 Comments
domin rubuta code na php dole ne mutum ya fahimci menene tag na php.
kamar yanda muka sani a html akwai abun da muke kira da tag.
a html muna da tag kala uku
1.opening tag:shine wanda yake kamar haka
<i> misali kenan,idan zaka cewa naurarka ta ma rubutu salon italics zakai anfani da <i>,don rufewa kuma zakai anfani da </i> kaga ka qara / a na biyu haka yana nuna cewa ka gama rubutun italic.
3.shine self closing wanda baya buqatar closing tag kamar <br> ba a buqatar kasa </br> a karshe.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
tags da muke dasu na php guda uku ne kuma duka anfaninsu daya,
anfaninsu shine zaka gayawa browser cewa zaka fara rubuta php.so da yawa akan hada php acikin html ne.
php tag guda uku ne kamar yanda na fada
1.<script language="PHP">code anan</script>
2.<? code anan ?>
3.<% code anan %>
amma wani lokacin ana anfani da <? php code anan?> kaga an kara kalmar php a tag na 2 kenan.
.
.
.
.
dafatan zaku rinqa gayyato man abokanku zuwa wannan shafi mai albarka.
.
.
.
.
naku ibrahim auwal ishaq

Share this article :

0 Comments:

Post a Comment

 
Support : Creating Website | Johny Template | Mas Template
Copyright © 2011. Arewa Now - All Rights Reserved
Template Modify by Creating Website
Proudly powered by Blogger