Ibrahim Auwal | May 29, 2017 | 0 Comments
Part 1 Variables
variables Yana Nufin Wuri ajiya,zakasa abubuwa
a wurin ajiyarka(varibles) haka ne zai baka damar
anfani acikin programms dinka,abubuwa dazaka
iya ajiyewa a variables sun hada da text da kuma
number.misali kanaso ka ajiye a wurin ajiya,kuma
kana da mutum biyu da zasu taimakama,daya
mace daya kuma namiji,wadannan sune zasu
zama wurin ajiyarka,zasu riqe maka
kayanka,anan namiji da mace sun zama
variables,dafarko zaka irga coat nawa gareka
saika bawa namiji sannan ka irga takalma nawa
gareka saika bawa mace ,dan gudun mantuwa
zaka ba variable dinka suna kamar haka:
mr_coats
mrs_shoes
amma kaine zaka zaba sunan daka ga
dama,inkaga dama zaka iya sa musu suna kamar
iaka:
man_coats
woman_shoes ko
HimCoats
HerShoes amma saboda mantuwa ya kamata
kasa musu sunan abun da suke ajiyema,sannan
kuma bazaka iya farawa da (_),ko kuma lamba
ba,amma zaka iya farawa da sauran characters.
muhadu a part 2.da naku cyber ibrahim
Share this article :

0 Comments:

Post a Comment

 
Support : Creating Website | Johny Template | Mas Template
Copyright © 2011. Arewa Now - All Rights Reserved
Template Modify by Creating Website
Proudly powered by Blogger