Home » » DUK DA NA DAWO KANNYWOOD ZAN CIGABA DA NOLLYWOOD

DUK DA NA DAWO KANNYWOOD ZAN CIGABA DA NOLLYWOOD

Ibrahim Auwal | June 21, 2017 | 0 Comments
Kungiyar
Moppan ta sanarwa duniya cewa ta
dawo da jaruma Rahma Sadau Kannywood.
Jarumar ta bayyanawa jaridar Premium Time
cewa: dawowar ta kungiyar kannywood ba zai
hanata yin fina finan kudanci ba (nollywood).
Domin cikar jaruma shine a santa aduniya.
Acewar Rahma Sadau: Ni dama burina in zama
jaruma ta duniya gaba daya, ba kawai jaruma a
hausa fim ba.
Misali, Ali Nuhu da Sani Danja matsayinsu nake
so in kai a harkar fim. ba wai kudi ko wata
kadara ba, a’a, kawai a san ni aduniya kamar
yanda aka san su.
Kuma duk suna yin fina finan kudanci, dan haka
ba gurin sunan su Ali Nuhu da sani danja basu
shiga ba. Nima haka nake so in zama.
Inji Rahma Sadau.
Zata ci gaba da yin fim na kudanci inji Rahma
Sadau.

Share this article :

0 Comments:

Post a Comment

 
Support : Creating Website | Johny Template | Mas Template
Copyright © 2011. Arewa Now - All Rights Reserved
Template Modify by Creating Website
Proudly powered by Blogger