Abin da ya sa na fara Nollywood - inji Rahama Sadau

Ibrahim Auwal | September 27, 2017 | 0 Comments

-Shahararriyar Jarumar kannywood na Hausa,Rahma Ibrahim Sadau,ta ce ta fara fitowa a fina-finan kudancin Nigeria da aka fi sani Nollywood ne domin ta inganta sana'arta da kuma gogewa a a fannin ilimi wato turanci.
-Jarumar ta shaida wa BBC cewa a matsayin ta na matashiyar 'yar fina-finai,tana da muhimmiyar rawa da za ta taka wajen wayar da kan jama'a.
-Ta ce "Da ma ina neman dama ne,kuma na samu shi ya sa na fara fina finan Nollywood.Kar ka manta ni dama so nake na zama jaruma ba wai kawai ta fina finan Hausa ba,don haka a shirye nake na taka rawa a kowanne fim."
A cewar ta,ba ta fuskanci wani kalubale ba tun da ta fara fim din saboda kusan duk abin da ake yi a fina fina Hausa,wato Kannywood, ana yin su a Nollywood.
-Sai dai ta ce ba za ta taka wata rawar da ta sabawa addini ko al'adarta ba,tana mai cewa yawancin rawar da za ta taka za ta taka ta shafi irin wacce Hausawa za su fito a cikin fim ne.
Ta yi kira ga mutanen da ke sukar ta a kan shiga Nollywood da cewa su sauya matsayi domin ba ta shiga harkar domin ta yada ko koyi miyagun halaye ba.
-Jarumar ta ce za ta fito ne a wani fim na Ingishi da ake kira 'The Light Will Come'.
Jaruman da za ta fito tare da su sun hada da Majid Michel, Mercy Johnson.
Jaruma fina-finan Hausa maza irin su Ali Nuhu da Sani Danja ne ke fito a fina-finan na Nollywood.

ina masu layin glo? ku matso kuci banzaaa

Ibrahim Auwal | September 26, 2017 | 0 Comments

- wowww.Masu amfani da layin nan na Globacom za su samu garabasa ta bowsing.
- Kamfanin GLO ya sanar cewa a wannan makon za a hau yanar gizo kyauta.
- A can kwanakin baya dai an yi kokarin bada wannan garabasa
Yanzu haka labari ya zo mana cewa masu amfani da layin nan na Glo za su samu garabasa ta musamman a karshen makon nan.
GLO tace masu aiki da layin za su gwangwaje kyauta a Ranar Alhamis muddin mutum ya sa katin waya na N250 ko kuma ya sa katin waya N150 kana ya kashe akalla N100 wajen sayen data na hawa shafin gizo a makon yau.
Kamfanin za ta bada wannan garabasa ne dai jibi watau 28 ga Watan Satumban nan inda jama’a za su more a bagas. GLO za ta ba da kyautar mega byte 200 kyauta domin a gwangwaje ayi abin da aka ga dama.
Kwanaki dai Hukumar NCC da ke kula da harkokin sadarwa na zamani ta hana kamfanin bada irin wannan garabasa lokacin da tayi niyya irin haka.
Mu dai munaso ba ruwanmu da wani NNC.
ALLAH YAKAIMU LAFIYA.

audio:ashura 04 Albanin Zaria

Ibrahim Auwal | September 24, 2017 | 0 Comments

Nnamdi Kanu ya kalubalanci ayyana kungiyar IPOB ‘yan ta’adda

Ibrahim Auwal | September 24, 2017 | 0 Comments
Shugaban kungiyar Biafra wanda yake so a raba naija gida biyu Nnamdi Kanu ya kalubalanci hukuncin da kotu a Abuja ta yanke na ayyana kungiyar IPOB ‘yan ta’addanci.

Nnamdi Kanu ya fadi haka ne ta bakin lauyansa Ifeanyi Ejiofor ranar Juma’a.
Ifeanyi Ejiofor ya ce hukuncin da babbar kotun kara ta yanke ranar 21 ga watan Satumba bai kamata ba domin ta yi hakan ne ba tare da ta ji daga bangarensu ba.
Ya ce kamata ya yi ta ji daga bakin shugaban kungiyar Nnamdi Kanu (wanda ya cika wa wandonsa iska tun da aka fara rikicin makonni biyu da suka wuce) kafin ta yanke hukunci.

bazanyu fim din daya sabawa addinin musulunci ba-inji Hadizaaa gabon

Ibrahim Auwal | September 24, 2017 | 0 Comments

- shahararriyar jarumar nan ta fina-finan hausa na Kannywood Hadiza Gabon ta ce ba za ta fito a fim din da ya ci karo da addininta na Musulinci da kuma al'adunta ba.
- Ta bayyana haka ne sakamakon soma fitowa da ta yi a fina-finan Nollywood da ake yi a kudancin Najeriya.
Jarumar ta shaida wa Nasidi Adamu Yahaya cewa "Fitaccen jarumin Nollywood Mike Ezuruonye ne ya gayyace ni na fito a wani fim dinsa mai suna 'Lagos real fake life'.
Arewanow.com.ng ta samu kuma daga majiyar tamu cewa jarumar tace: "Shi ne furodusan fim din kuma na fito ne a matsayin 'yar arewa. Zan rika yin shiga irin ta bahaushiya don haka kayan da nake sa wa a fina-finan Kannywood irinsu nake sa wa a wannan fim din.
"Tun da ya gaya min cewa zai so na fito a fim dinsa, na shaida masa cewa ba kowacce rawa zan taka ba. Ba zan fito a matsayin da zai saba da addini da al'adata ba".
A cewarta, "Ba wannan ne karon farko da na soma yin fim da turanci ba. Lokacin da na je Amurka, na fito a wani gajeren fim na turanci, amma wannan ne karon farko da na fito a fina-finan Nollywood.
Hadiza Gabon ta kara da cewa babu wani "bambanci tsakanin yadda ake yin fina-finan Kannywood da na Nollywood idan ban da bamabancin harshe. Don haka na ji dadin soma fitowa a fina-finan Nollywood".

yanda zakai modding din 2go a java phone

Ibrahim Auwal | September 13, 2017 | 0 Comments

1.kafin kafara akwai applications guda 3 da kake bukata.
A.
2go v3.zip
B.
Bluetooth ftp.jar
C.
Class Translator.jar
D.zaka iya download dinsu ta hanyar rubuta sunan su a google..sai kai download dinsu akan wayarka.
2.
Mataki nabiyu bayan ka saukar da wadannan apps,kaje kai create na folda kasa mata suna:"my2gomod" ko kuma duk wani suna da kaga ya dace.
3.
Mataki na uku kashiga wurin da ka aje 2go.zip ta cikin blue ftp,,sai kaje kan 2go.zip ta cikin blue ftp din kadanna 'MENU' sai kai kasa zakaga 'SELECT ALL'sai kadanna.
4. Yanxu ma sai ka kara danna 'MENU' again sai a za'bi 'EXTRACT SELECTED ITEMS' sai kadanna 'BACK', sai kaje kan foldar nan da ka hada tun farko(2gomoding),idan kashiga foldar sai ka danna 'menu'sai ka za'ba extract selected items.bayan kagama extract sai quit kafito daga blue ftp.
5.
Mataki na biyar shine ka bude Class Translator ,sai kaje kashiga foldar da ka hada dinnan kaje kai edit na duka rubutun dakakeso, that is,
zaka iya chanza 2GO da (C) 2GO
kai Edit na " am.class"
don chanza WELCOME NOTES
" aq.Class"
dan chanza 2GO LOGIN PAGE da kalmomi irin
' Logging in'
' Reconnecting'
'Starting 2go'
'2go News'
zaka iya chanza.
'Twogo.Class'
suma
'bb.Class,' ' c.Class,' 'n.Class' ku tabbata kunyi haka a natse.wadanda baka ganemusu ba kuma kawai ka barsu yanda kagansu.bayan haka,kai close na Class Translator.
6. Ka koma blue ftp sai kashiga wannan foldar daka hada sai kai select all bayan haka sai kai compress na files din kasa musu suna my2go.zip bayan haka kuma sai ka je kai rename dinsa da my2go_jad sai kai save nasa kafito daga blue ftp.
7.sai kafito kaje wurin daka hada foldar nan kai rename dinsa zuwa my2goapp.jar
idan kunji dadin wannan post kui share da like sannan ku gayyato mana abokanku zuwa.
www.arewanow.com.ng
naku Ibrahim Auwal Ishaq.

yanda zakkka samu kyautar freecall a airtel

Ibrahim Auwal | September 10, 2017 | 0 Comments

Daga Abubakar Usman.
yadda zaka samu Unlimited free call a layin Airtel ....
da farko zasu baka kyautar bonus na naira 700
sannan su baka kyautar bonus na naira 800 dakuma mb data 1000 kai abubuwan dai suna da yawa akan naira N200 kacal idan kasa katin saika danna *341*7# ko kuma *341*101# Allah ya tai maka.

yanxu yanxu buhari ya isa birnin tarayya Abuja bayan hutun salla da yayi a Daura dake katsina.

Ibrahim Auwal | September 06, 2017 | 0 Comments
Yanxu yanxu Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa babban birnin tarayya wato Abuja bayan ya kammala hutun sa na babban Sallah a Daura wato garinsu dake jihar Katsina.
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa jirgin shugaban kasar mai lamba NAF-540 ya baro Daura da misalin karfe 10:24 na safiyar yau Laraba, 6 ga watan Satumba.
Shugaban kasar ya dawo Abuja ne tare da uwargidansa her excellency Aisha Muhammadu Buhari,inda suka samu rakiyan mutane masu yawa.
Ga hotunan nan kusha kallo:


Kannywood: Bayan Sana’ar Man Fetur Babu Sana’ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi – Inji Adam A Zango

Ibrahim Auwal | September 04, 2017 | 0 Comments
Fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan wanda ake kira da Adam A Zango ya bayyana cewa, baya ga sana’ar man fetur, ba sana’ar da ta kai sana’ar fim samun kudi.
Adam A Zango ya bayyana haka ne,a zantawarsa da Gidan Rediyon BBC.
Jarumin ya kara da cewa fim din Gwaska na daga cikin fina-finan da ya samu kudade a dukkanin fina-finnan da ya aiwatar, Kana ya bayyana wakar “Gumbar Dutse” a matsayin wakar dake zama bakadamiyar sa daga cikin wakokinsa.
Mu dai ba abun da zamu ce sai Allah ya hada mu da halas dinmu.

types of cyber crime part 1

Ibrahim Auwal | September 03, 2017 | 0 Comments

THE 12 TYPES OF CYBER CRIME
There are literally a dozen ways in which a cyber-crime can be considered,and you need to know what they are
In order to protect yourself you need to know about the different ways in which your computer can be compromised and your privacy infringed. In this tutorials,we will discuss a few common tools and techniques employed by the cyber criminals. This isn’t an exhaustive list by any means, but will give you a comprehensive idea of the loopholes in
networks and security systems, which can be exploited by attackers,and also their possible motives for doing so.
1. Hacking(art of exploit)
In simple words, hacking is an act committed by an intruder by accessing your computer system without your permission. Hackers (the people doing the‘hacking’) are basically computer programmers, who have an advanced understanding of computers and commonly misuse this knowledge for devious reasons. They’re usually technology buffs who have expert-level skills in one particular software program or language. As for motives, there could be several, but the most common are pretty simple and can be explained by a human tendancy such as greed, fame, power, etc. Some people do it purely to show-off their expertise- ranging from relatively harmless activities such as modifying software (and even hardware) to carry out tasks that are outside the creator’s intent, others just want to cause destruction.
Greed and sometimes voyeuristic tendancies may cause a hacker to break into systems to steal personal banking information, a corporation’s financial data, etc. They also try and modify systems so hat they can execute tasks at their whims. Hackers displaying such destructive conduct are also called“Crackers” at times. they are also called“Black Hat” hackers On the other hand, there are those who develop an interest in computer hacking just out of intellectual curiosity. Some companies hire these computer enthusiasts to find flaws in their security systems and help fix them. Referred to as“White Hat” hackers, these guys are against the abuse of computer systems. They attempt to break into network systems purely to alert the owners of flaws. It’s not always altruistic, though, because many do this for fame as well, in order to land jobs with top companies, or just to be termed as security experts.“Grey Hat” is another term used to refer to hacking activities that are a cross between black and white hacking.

Some of the most famous computer geniuses were once hackers who went on to use their skills for constructive technological development. Dennis Ritchie and Ken Thompson, the creators of the UNIX operating system (Linux’s predecessor), were two of them. Shawn Fanning, the developer of Napster, Mark Zuckerberg of Facebook fame, and many more are also examples. The first step towards preventing hackers from gaining access to your systems is to learn how hacking is done. Of course it is beyond the scope of this Fast Track to go into great details, but we will cover the various techniques used by hackers to get to you via the internet

what is cyber-crime

Ibrahim Auwal | September 03, 2017 | 0 Comments

Cyber-crime,which is also known as computer crime, can be considered as any illegal activity that involves a computer or network-connected device, such as a mobile phone. The Department of Justice divides cybercrime into three categories: crimes in which the computing device is the target, for example, to gain network access; crimes in which the computer is used as a weapon, for example, to launch a denial of service ( DoS) attack; and crimes in which the computer is used as an accessory to a crime, for example, using a computer to store illegally-obtained data.The Council of Europe Convention on Cybercrime, to which the United States is a signatory, defines cybercrime as a wide range of malicious activities including the illegal interception of data, system interferences that compromise network integrity and availability and copyright infringements. Other forms of cybercrime include illegal gambling, the sale of illegal items like weapons, drugs or counterfeit goods, as well as the solicitation, production, possession or distribution of child pornography.
The growth of the internet has enabled an increase in the volume of cybercrime activities because there is no longer a need for the criminal to be physically present when committing a crime. The internet's speed, convenience, anonymity and lack of borders makes computer-based variations of financial crimes, such as theft, money laundering or fraud, and hate crimes, such as stalkingand bullying, easier to carry out.
Cybercrime may be committed by individuals or small groups, as well as by criminal organizations that are often spread around the world and committing crimes on an unprecedented scale. Cybercrime has the unusual characteristic that the victim and the perpetrator may never come into direct contact; in many cases, perpetrators and victims are separated by thousands of miles. To further reduce the chances of detection and prosecution, cybercriminals often choose to operate in countries with weak or nonexistent cybercrime laws.The true cost of cybercrime is difficult to accurately assess. In 2014, McAfee released a report on the economic impact of cybercrime that estimated the likely annual cost to the global economy was more than $400 billion.
In addition to the economic impact, cybercrimes may have public health and national security implications, making computer crime one of the Department of Justice's top priorities. In the United States, at the federal level, the Federal Bureau of Investigation's (FBI) Cyber Division is the agency within the Department of Justice that is charged with combating cybercrime. The Department of Homeland Securitysees strengthening the security and resilience of cyberspace as an important homeland security mission, and agencies such as the U.S. Secret Serviceand U.S. Immigration and Customs Enforcement have special divisions dedicated to combating cybercrime.
The Secret Service's Electronic Crimes Task Forces investigate cases that involve electronic crimes, particularly attacks on the nation's financial and critical infrastructures. The Secret Service also runs the National Computer Forensic Institute, which provides state and local law enforcement, judges and prosecutors with training in computer forensics. The Internet Crime Complaint Center (IC3), a partnership between the FBI and the National White Collar Crime Center, accepts online complaints from victims of internet crimes or interested third parties.

Naman Sallah - Yaran North Side

Ibrahim Auwal | September 01, 2017 | 0 Comments
...
Ku danna kan hoton dan kallan videon.
Wannan bidiyo Abdulhafiz Abdullahi ne ya rubuta shi.
 
Support : Creating Website | Johny Template | Mas Template
Copyright © 2011. Arewa Now - All Rights Reserved
Template Modify by Creating Website
Proudly powered by Blogger