HALIMA ATETE TARE DA KWANKWASO A DUBAI

Ibrahim Auwal | October 29, 2017 | 0 Comments

-wani hoton da ya bayyana a dandalin zumunta a kwanakin dasuka gabata na ci gaba da daukar hankulan jama'a da dama na Jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa Halima Atete da kuma tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi'u Kwankwaso a filin jirgi.
-hoton dai na kunshe ne da jarumar zaune a kusa da shahararren dan siyasar inda ta dora wata jar hula da ke nuna alamun mubayi'a ga bin tafarkin Kwankwasiyya karkashin jagorancin tsohon Gwamnan Engnr,Dr Rabiu Musa Kwankwaso na jahar kano ta dabo tumbin giwa ko da me kaje an fika.
-shafin NAIJ dai ta samu daga majiyoyi da dama cewa an dauki hoton ne a filin sauka da tashin jirage na kasa-da-kasa dake a garin Dubai a dunkulalliyar Daular Larabawa.
-da ma dai ba tun yauba jaruman dake shirya fina-finai a jihar ta Kano din suna nuna matukar kaunar su ga tsohon Gwamnan da suke kallon yana maraba da sana'ar ta su.
An samo daga NaijHausa

YANDA ZAKA SAMU KYAUTAR #1000 A LAYIN AIRTEL

Ibrahim Auwal | October 28, 2017 | 0 Comments

Assalamu-Alaikum.
Barkanmu da sake saduwa da shafin www.arewanow.com.ng,dafatan kuna cikin koshin lafiya,kamar yanda muka sani wannan shafi yakan samo mana sababbin garabasa na layukan waya,to yau insha Allhu zamu ga yanda ake samu naira 1000 da naira dari kachal.
ABUBUWAN DA AKE BUQATA
1.katin #100.
2.wayar hannu(kowacce kalar hanset).
YANDA AKEYI
dafarko zakasa *220*sai kasa lambar pin na katin#
.
.
.
Asha garabasa lafiya.

WAKAR KHAULAT UMAR M SHARIF

Ibrahim Auwal | October 27, 2017 | 0 Comments

domin saukarwa kawai ku danna link dinnan dake kasa,amma gaskiya waqar ta matuqar qayatarwa.
Click here to download

KANWAR DUBA+RUDU 1 and 2

Ibrahim Auwal | October 27, 2017 | 0 Comments

gaskiya shirin ya matukar kayatar,domin saukarwa kawai ku danna link din dake kasa.
Click here to download

BINTOTO 3 and 4

Ibrahim Auwal | October 27, 2017 | 0 Comments

wannan shire na barkwanci wanda yana daga cikin shirye shiryen barkwancin da sukafi kowanne kayatarwa a shekarar 2017,kawai ku danna link din dake kasa dan saukarwa zuwa kan wayarku.

Click here to download

BINTOTO 1 and 2 Hausa Film 2017

Ibrahim Auwal | October 27, 2017 | 0 Comments

wannan shire na barkwanci wand yana daga cikin shirye shiryen barkwancin da sukafi kowanne kayatarwa a shekarar 2017,kawai ku danna link din dake kasa dan saukarwa zuwa kan wayarku.
Click here to download

BAKON AMERICA ALI ARTWORK

Ibrahim Auwal | October 19, 2017 | 0 Comments
download it now and laught as if there will be no tomorrow.
this video is a comedy acted by ALI ARTWORK,that great comedian from kano state in northern Nigeria.

HOW TO SUCCESSFULLY WIPE YOUR ANDROID PHONE

Ibrahim Auwal | October 19, 2017 | 0 Comments
In this our effective tutorial we will br teaching you the simplest way to wipe your android phone  or tablet.

A technology from security software vendor Avast has suggested that the factory reset option built into the Android operating system isn't effective in eradicating your personal data from old devices.The firm purchased 20 used Android smartphones on eBay and was able to recover more than 40,000 photos,750 emails and text messages,and 250 contacts,along with the identities of four of the previous device owners,and even a completed loan application.To make matters worse,Avast employees were using readily available data recovery software to get the job done.
While Avast and other companies like it offer data deletion tools, there are other steps you can take to securing your personal data when performing a factory reset.

Step one: Encrypting

I recommend encrypting your device before you are getting ready to wipe it.The encryption process will scramble the data on your device and,even if the wipe doesn't fully delete the data,a special key will be required to unscramble it.
To encrypt your device on stock Android,enter settings,press on Security,and then select Encrypt phone.The feature may be located under different options on other devices.

android-encrypt.png
Screenshot by Dan Graziano/CNET

Step two: Perform a factory reset

The next thing you are going to do  is to perform a factory reset.This can be done on stock Android by selecting Factory data reset in the Backup & reset option in the settings menu.You should be aware that this will erase all of the data on your phone and that you should backup anything you don't want to lose.

android-reset.png
Screenshot by Dan Graziano/CNET

Step three: Load dummy data

Following step one and two should be enough for most people, but there's an extra step you can take to add another layer of protection when erasing your personal data. Try loading fake photos and contacts on your device. Why you ask? We will address that in the next step.

Step four: Perform another factory reset

You should now perform another factory reset,thus erasing the dummy content you loaded onto the device.This will make it even harder for someone to locate your data because it will be buried below the dummy content.
Still feeling a little paranoid? Repeat steps three and four as many times as you like. As I mentioned above, though, for most people simply following steps one and two should be enough. Without the encryption pin,which is overwritten in the initial factory reset,it will be almost impossible to unscramble your data.
Then again,you could always take a hammer to your phone or toss it in the toilet.
You know,if you aren't interested in selling it.
thank you for reading our article.
try as much as possible to share it because sharing is caring.
www.arewanow.com.ng

YANDA ZAKAI DOWNLOAD NA YOUTUBE BIDIYO A KOWACCE IRIN WAYA

Ibrahim Auwal | October 09, 2017 | 0 Comments
da yawa daga cikim mutane suna yi mana tambaya akan yanda zasui download na bidiyo daga youtube,to yau dai muzo muku da hanya mafi sauki da mutum zai saukar da bidiyo daga youtube cikin wayarsa,wannan hanya tana aiki a kowacce kalar waya,android ko nokia java kai harma da computer.dafarko abun da ake buqata shine kaje kan youtube bidiyo din ta cikin browser ka sai kaje kai edit na link din ka chanza www. zuwa ss . misali linka din yana haka:www.youtube.com/watchsjgtd?hks yanda zakai shine ka gobe www. ka maida link din haka:ssyoutube.com/watchsjgtd?hks dafatan kowa ya fahimta naku Ibrahim Auwal Ishaq.idan kana da tambaya kawai kuyi anan wurin comment din.
 
Support : Creating Website | Johny Template | Mas Template
Copyright © 2011. Arewa Now - All Rights Reserved
Template Modify by Creating Website
Proudly powered by Blogger