Home » » Namiji Baya Kadan By ArewaNow.Com.Ng 5

Namiji Baya Kadan By ArewaNow.Com.Ng 5

HAUSA NOVELS MASTER | December 12, 2017 | 0 Comments

"dama akwai wani abokina Nasir shine ya ganki kuma ya nace yana son Ku had'u so tun last week kullum sai yazo yau dai nave bari in had'aku, ki isa yana parlor na"
Rau rau tayi da ido lkci d'aya kuma sai hawaye cikin sanyi tace
"ya Auwal Aure kuma?
Ya Auwal me Na samu a auren bare nayi sha,awar sakewa wlh ni tsoron maza nakeji samida kowa da bak'in niyanshi a ranshi".
tana mgnar ne da iya gskyarta lkci d'aya fuska ta ta sauya,
Shi kuwa Mahmoud sai yanzu ya d'an dai-dai ta nitsuwarshi sannan ya samu ya fito ya shiga cikin gidan cikin SLM ya shiga,
Cikin mmki ya rink'a binsu da ido a ranshi kuwa cewa yake daga zuwa sai kuma a sata kuka, a fili kuwa gefenta yaje ya zauna cikin sanyi yace,
" Khady me ya faru? me aka miki?
Me ya same ki?"
Haka ya jera mata tabb'ayoyin tun kafin ya gaisa da mutan gidan.
dariya Anty Salma tayi cikin wasa tace "ka tabb'aya kam Mahmoud ase Aure Na zama abin tsoro ga dan Adam ji
yadda take zubda k'ollah Dan ance ana sonta".
Wani dum durum yaji a ransa a take ya had'e fuska cikin had'e rai yace
" shike nan bazan kubar yarinya ta hutaba aurena tunda anyi d'aya ba Sa,a an kuma Na biyu ba canji an kuma Na uku kazalika sai k'unci
ase bai isa a barta ba sannan wayema mai cewa yana sonta dan naci da mayta ai naga sai a barta ta huta ko"?
Ido kawai ya Auwal da Salma suka zuba mai abin har tsoro ya bawa Ya Auwal din dan ganin kishi k'arara a fuskar k'anin nashi.
Ita kuwa cikin jin dad'i zancen tace ni kamma ba Aure zanyi ba .
ganin zasu raina mai wayyo yasa cikin had'e fuska ya ce
"Ke tashi kike yana parlor na jiranki,
ji yarinya da shirme ke a zatonki barinki zamuyi ki zauna ba Aure "
Mik'e tayi cikin sanyi ta nufi parlon nashi,
Shi kuwa Mahmoud tuk'uru ya rink'a fad'a kamar shine baba kan Auwal d'in,
Abin ya basu mmk ganin haka yasa yace
"Kai Mahmud ko dai sonta kake ne"?
Cikin wata iriyar murya yace
" ehh sonta nake ya Auwal kuma sonta da Aure nake ni zan Aureta wlh itace burin raina".
Cikin mmk Auwal ya bishi da ido itako Salma ba mmk a fuskar ta dan ta dad'e da gane Mahmoud son Khadija yake.
Cikin had'e fuska ya kalleshi yace lallai baka da hankali Mahmoud na yarda yarinta ke cika inaba hakaba ina kai ina Aure Wai shin yaushema ka gama rik'a"?
Mik'ewa yayi cikin murtuk'e fuska Wai shi sai aitacemai yarinta yarinta
Fuska a had'e yace
"Wlh ni dai nasan ni ba yaro bane kuma nasan zan iya rik'e ko mata 4 zan kuma iya wodatar musu sannan da kuke cewa yarinta
Ina dai
Amira k'anwar tace?
Shekara nawa nake bata?
Kuma ina yanzu saura 9 days Aurenta wato ita ba yirinya bace saini"?
A harzuk'e yace,
"can matsa daga nan ita mace kai namiji".
Mik'ewa yayi yana
" sai kuma akace namiji bai da rai ko ba zuciya ne daniba"?
Ganin fad'an zai nisa yasa ya matsoshi cikin dariya yace
"Haba Mahmoud ka bari ko digiri d'inka ka had'a mana tukun
yanzu kai kama san yadda zaka iya kula da mace ne"?
dariya yayi ta irin kumma rainani
Cikin ko in kula yace.
" tsaf zan iya kula da ita har nai mata ciki ta Haihu "
Toh mgnar fa ta girmama ganin haka Auwal ya bishi da ido shiko
Phone d'inshi ya zaro ya kirata
tana d'agawa yace
Khady ki fito mu tafi ina da abin yi".
fita yayi batare daya sallah mesu ba,
Ita kuwa tana samun haka ta dan juyo ta kalleshi cikin sanyi tace
"Kai hak'ura zamu tafi Mahmoud na jirana kuma Azumi yakeyi".
ajiyar zuciya ya sauk'e tare da jin dad'i voice nata yace.
"Ba matsala
gimbiya sai kuma nazo gida ko"
Hmm kawai tace ta mik'e ta fita shima binta yayi suka fito tare shi sai ya tsaya tare da Auwal ita kuma hannun Nabila takama suka yi musu sallah ma suka fita.
Suna shiga mota ya figi motar a guje
suna fita ya juyo cikin had'e fuska yace.
"Kina sonshi ne"?
Tab'e fuska tayi cikin gyatsine tace
" me zanyi dashi ina zan kaishi ai ni ko aurenma zanyi ba irin shi zan Auraba dan yamin k'ank'anta yamin kad'an nifa nafisin namiji mai haiba"?
Shiru yayi bai sake mgn ba Dan ji yake kamar da ganggan take gaya mai kuma dashi take.
Ita kuwa ta dage sai cewa take yara k'anana dason tara mata yanafa da mata yake son k'ara Aure ina zai kaimu ".
Ba tare daya kalleta ba yace
" Wlh ki dena raina namiji ni Na tabbata duk k'ank'antar namiji zai dai cika miki mararki"
Cikin tsoro da kunyar mgnarsa ita har ga Allah ba haka take nufiba shi kuma
Daga nan bai kuma mgn ba dan ya mata daya tamkar da 1000 suna isa gida d'akinshi ya shige yana ta nemawa kanshi mafita tun kafin aimai shigar sauri.
Ita ma Azumin take
5 dai-dai ta shiga kitchen ta had'a musu abin bud'a baki kamar kullum,
Bai shigo ba sai da akayi sallah sannan ya shigo a parlon Anty suka zauna,
Fruit salad ta samai a Cup ta mik'a mai tana
Share this article :
 
Support : Creating Website | Johny Template | Mas Template
Copyright © 2011. Arewa Now - All Rights Reserved
Template Modify by Creating Website
Proudly powered by Blogger