Sunday, 24 February 2019

Home Kalli yanda Maryam Yahaya ta kada kuri'arta

Subscribe Our Channel


       Kalli yanda Maryam Yahaya ta kada kuri'arta

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan inda take akan layin zabe, Jiya, Asabar, ta bayyana cewa ta sakawa jam'iyyarta sannan ta ce 4+4.

              

No comments:
Write Comments