Featured Grid Widget

Thursday, 21 February 2019

Home Shugaba Buhari ya amshi bakuncin wakilan Sarkin Saudiyya

..
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin wakilan sarkin kasar Saudiyya, Sarki Salman Bin Abdulaziz jiya a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.


No comments:
Write Comments

Follow Admin On Twitter Viral Updates
Join Our Newsletter