Featured Grid Widget

Thursday, 21 February 2019

Home Teema Makamashi ta yadda tafiyar Atiku ta koma goyon bayan Buhari

..


Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi wadda ada tana gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, yanzu ta yadda tafiyar Atikun ta koma goyon bayan shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Dama dai tuni Teemar ta saki sakon cewa zata fitar da labari me daukar hankali.
No comments:
Write Comments

Follow Admin On Twitter Viral Updates
Join Our Newsletter