Home » » Masu Garkuwa Da Mutane Sun Kashe Shugaban Kungiyar Fityanul Islam Na Karamar Hukumar Jama'a Jihar Kaduna

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Kashe Shugaban Kungiyar Fityanul Islam Na Karamar Hukumar Jama'a Jihar Kaduna

Ibrahim Auwal | May 26, 2019 | 0 Comments

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Kashe Shugaban Kungiyar Fityanul Islam Na Karamar Hukumar Jama'a Jihar Kaduna

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN 
Yanzu muka samu labarin cewa an tsinci gawar Shugaban Kungiyar Fityanul Islam na karamar hukumar Jama'a dake jihar Kaduna. 


Dama tun makonni biyar da suka gabata wasu mutane wadanda ake tasamanin masu garkuwa da mutane ne suka yi garkuwa da shi, mun samu labarin an tsinci gawar shi a safiyar yau. 

Muna mika ta'aziyya a madadin kungiyan fityanul Islam gaba daya.

Allah ya jikansa ha gafara masa yasa aljanna ce makomarsa, su kuma wadannan miyagun Allah ya tona asirinsu, amin.
Rariya.
Share this article :

0 Comments:

Post a Comment

 
Support : Creating Website | Johny Template | Mas Template
Copyright © 2011. Arewa Now - All Rights Reserved
Template Modify by Creating Website
Proudly powered by Blogger